Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 277 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتَوُاْ ٱلزَّكَوٰةَ لَهُمۡ أَجۡرُهُمۡ عِندَ رَبِّهِمۡ وَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 277]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات وأقاموا الصلاة وآتوا الزكاة لهم أجرهم عند﴾ [البَقَرَة: 277]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bayar da zakka, suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bayar da zakka, suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka tsayar da salla, kuma suka bãyar da zakka, suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu, kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |