Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 24 - طه - Page - Juz 16
﴿ٱذۡهَبۡ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ إِنَّهُۥ طَغَىٰ ﴾
[طه: 24]
﴿اذهب إلى فرعون إنه طغى﴾ [طه: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ka tafi zuwa ga Fir'auna. Lalle shi ya ƙetare haddi (da girman kai) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tafi zuwa ga Fir'auna. Lalle shi ya ƙetare haddi (da girman kai) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tafi zuwa ga Fĩr'auna. Lalle shĩ ya ƙẽtare haddi (da girman kai) |