Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 3 - طه - Page - Juz 16
﴿إِلَّا تَذۡكِرَةٗ لِّمَن يَخۡشَىٰ ﴾
[طه: 3]
﴿إلا تذكرة لمن يخشى﴾ [طه: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Face domin tunatarwa ga wanda ke tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Face domin tunatarwa ga wanda ke tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce dõmin tunãtarwa ga wanda ke tsõron Allah |