×

Yã Banĩ Isrã'ĩla! Lalle Mun tsẽrar da ku daga maƙiyinku, kuma mun 20:80 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ta-Ha ⮕ (20:80) ayat 80 in Hausa

20:80 Surah Ta-Ha ayat 80 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 80 - طه - Page - Juz 16

﴿يَٰبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ قَدۡ أَنجَيۡنَٰكُم مِّنۡ عَدُوِّكُمۡ وَوَٰعَدۡنَٰكُمۡ جَانِبَ ٱلطُّورِ ٱلۡأَيۡمَنَ وَنَزَّلۡنَا عَلَيۡكُمُ ٱلۡمَنَّ وَٱلسَّلۡوَىٰ ﴾
[طه: 80]

Yã Banĩ Isrã'ĩla! Lalle Mun tsẽrar da ku daga maƙiyinku, kuma mun yi muku wa'adi a gẽfen Dũtsen nan na dãma, kuma Mun sassaukar da darɓa da tattabaru dõminku

❮ Previous Next ❯

ترجمة: يابني إسرائيل قد أنجيناكم من عدوكم وواعدناكم جانب الطور الأيمن ونـزلنا عليكم, باللغة الهوسا

﴿يابني إسرائيل قد أنجيناكم من عدوكم وواعدناكم جانب الطور الأيمن ونـزلنا عليكم﴾ [طه: 80]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya Bani Isra'ila! Lalle Mun tserar da ku daga maƙiyinku, kuma mun yi muku wa'adi a gefen Dutsen nan na dama, kuma Mun sassaukar da darɓa da tattabaru dominku
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Bani Isra'ila! Lalle Mun tserar da ku daga maƙiyinku, kuma mun yi muku wa'adi a gefen Dutsen nan na dama, kuma Mun sassaukar da darɓa da tattabaru dominku
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã Banĩ Isrã'ĩla! Lalle Mun tsẽrar da ku daga maƙiyinku, kuma mun yi muku wa'adi a gẽfen Dũtsen nan na dãma, kuma Mun sassaukar da darɓa da tattabaru dõminku
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek