Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 81 - طه - Page - Juz 16
﴿كُلُواْ مِن طَيِّبَٰتِ مَا رَزَقۡنَٰكُمۡ وَلَا تَطۡغَوۡاْ فِيهِ فَيَحِلَّ عَلَيۡكُمۡ غَضَبِيۖ وَمَن يَحۡلِلۡ عَلَيۡهِ غَضَبِي فَقَدۡ هَوَىٰ ﴾
[طه: 81]
﴿كلوا من طيبات ما رزقناكم ولا تطغوا فيه فيحل عليكم غضبي ومن﴾ [طه: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Ku ci daga masu daɗin abin da Muka azurta ku kuma kada ku ƙetare haddi a cikinsa har fushi Na ya sauka a kanku. Kuma wanda fushi Na ya sauka a kansa, to, lalle ne, ya faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku ci daga masu daɗin abin da Muka azurta ku kuma kada ku ƙetare haddi a cikinsa har hushiNa ya sauka a kanku. Kuma wanda hushiNa ya sauka a kansa, to, lalle ne, ya faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku ci daga mãsu dãɗin abin da Muka azurtã ku kuma kada ku ƙẽtare haddi a cikinsa har hushĩNa ya sauka a kanku. Kuma wanda hushĩNa ya sauka a kansa, to, lalle ne, ya fãɗi |