Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 15 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿ثُمَّ إِنَّكُم بَعۡدَ ذَٰلِكَ لَمَيِّتُونَ ﴾
[المؤمنُون: 15]
﴿ثم إنكم بعد ذلك لميتون﴾ [المؤمنُون: 15]
| Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma ku, bayan wannan, lalle ne masu mutuwa ne |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ku, bayan wannan, lalle ne masu mutuwa ne |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma ku, bãyan wannan, lalle ne masu mutuwa ne |