Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 14 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿ثُمَّ خَلَقۡنَا ٱلنُّطۡفَةَ عَلَقَةٗ فَخَلَقۡنَا ٱلۡعَلَقَةَ مُضۡغَةٗ فَخَلَقۡنَا ٱلۡمُضۡغَةَ عِظَٰمٗا فَكَسَوۡنَا ٱلۡعِظَٰمَ لَحۡمٗا ثُمَّ أَنشَأۡنَٰهُ خَلۡقًا ءَاخَرَۚ فَتَبَارَكَ ٱللَّهُ أَحۡسَنُ ٱلۡخَٰلِقِينَ ﴾
[المؤمنُون: 14]
﴿ثم خلقنا النطفة علقة فخلقنا العلقة مضغة فخلقنا المضغة عظاما فكسونا العظام﴾ [المؤمنُون: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka halitta shi gudan jini, sa'an nan Muka halitta gudan jinin tsoka, sa'an nan Muka halitta tsokar ta zama ƙasusuwa, sa'an nan Muka tufatar da ƙasusuwan da wani nama sa'an nan kuma Muka ƙaga shi wata halitta dabam. Saboda haka albarkun Allah sun bayyana, Shi ne Mafi kyawun masu halittawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka halitta shi gudan jini, sa'an nan Muka halitta gudan jinin tsoka, sa'an nan Muka halitta tsokar ta zama ƙasusuwa, sa'an nan Muka tufatar da ƙasusuwan da wani nama sa'an nan kuma Muka ƙaga shi wata halitta dabam. Saboda haka albarkun Allah sun bayyana, Shi ne Mafi kyaun masu halittawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka halitta shi gudan jini, sa'an nan Muka halitta gudan jinin tsõka, sa'an nan Muka halitta tsõkar ta zama ƙasũsuwa, sa'an nan Muka tufãtar da ƙasũsuwan da wani nãma sa'an nan kuma Muka ƙãga shi wata halitta dabam. Sabõda haka albarkun Allah sun bayyana, Shi ne Mafi kyaun mãsu halittawa |