Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 97 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿تَٱللَّهِ إِن كُنَّا لَفِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٍ ﴾
[الشعراء: 97]
﴿تالله إن كنا لفي ضلال مبين﴾ [الشعراء: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Rantsuwa da Allah! Lalle ne mun kasance, haƙiƙa, a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Rantsuwa da Allah! Lalle ne mun kasance, haƙiƙa, a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Rantsuwa da Allah! Lalle ne mun kasance, haƙĩƙa, a cikin ɓata bayyananna |