Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 108 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿تِلۡكَ ءَايَٰتُ ٱللَّهِ نَتۡلُوهَا عَلَيۡكَ بِٱلۡحَقِّۗ وَمَا ٱللَّهُ يُرِيدُ ظُلۡمٗا لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[آل عِمران: 108]
﴿تلك آيات الله نتلوها عليك بالحق وما الله يريد ظلما للعالمين﴾ [آل عِمران: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan ayoyin Allah ne, muna karanta su a gare ka da gaskiya, kuma Allah ba Ya nufin wani zalunci ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ayoyin Allah ne, muna karanta su a gare ka da gaskiya, kuma Allah ba Ya nufin wani zalunci ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ãyõyin Allah ne, muna karanta su a gare ka da gaskiya, kuma Allah bã Ya nufin wani zãlunci ga tãlikai |