Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 48 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَيُعَلِّمُهُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَٱلتَّوۡرَىٰةَ وَٱلۡإِنجِيلَ ﴾
[آل عِمران: 48]
﴿ويعلمه الكتاب والحكمة والتوراة والإنجيل﴾ [آل عِمران: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya sanar da shi rubutu da hikima da Attaura da Linjila |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanar da shi rubutu da hikima da Taurata da injila |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanar da shi rubũtu da hikima da Taurata da injĩla |