Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 47 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿قَالَتۡ رَبِّ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي وَلَدٞ وَلَمۡ يَمۡسَسۡنِي بَشَرٞۖ قَالَ كَذَٰلِكِ ٱللَّهُ يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُۚ إِذَا قَضَىٰٓ أَمۡرٗا فَإِنَّمَا يَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴾
[آل عِمران: 47]
﴿قالت رب أنى يكون لي ولد ولم يمسسني بشر قال كذلك الله﴾ [آل عِمران: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ta ce: "Ya Ubangijina! Yaya yaro zai kasance a gare ni, alhali kuwa wani mutum bai shafe ni ba?" (Allah) Ya ce: "Kamar wannan ne, Allah yana halittar abin da Yake so. Idan Ya hukunta wani al'amari, sai ya ce masa, "Ka kasance!, Sai yana kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Ya Ubangijina! Yaya yaro zai kasance a gare ni, alhali kuwa wani mutum bai shafe ni ba?" (Allah) Ya ce: "Kamar wannan ne, Allah yana halittar abin da Yake so. Idan Ya hukunta wani al'amari, sai ya ce masa, "Ka kasance!, Sai yana kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Yã Ubangijina! Yãya yãro zai kasance a gare ni, alhãli kuwa wani mutum bai shãfe ni ba?" (Allah) Ya ce: "Kamar wannan ne, Allah yana halittar abin da Yake so. Idan Ya hukunta wani al'amari, sai ya ce masa, "Ka kasance!, Sai yana kasancẽwa |