Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 64 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿إِنَّ ٱللَّهَ لَعَنَ ٱلۡكَٰفِرِينَ وَأَعَدَّ لَهُمۡ سَعِيرًا ﴾
[الأحزَاب: 64]
﴿إن الله لعن الكافرين وأعد لهم سعيرا﴾ [الأحزَاب: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah Ya la'ani kafirai, kuma Ya yi musu tattalin wata wuta mai ƙuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Ya la'ani kafirai, kuma Ya yi musu tattalin wata wuta mai ƙuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yã la'ani kãfirai, kuma Yã yi musu tattalin wata wuta mai ƙũna |