Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 65 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدٗاۖ لَّا يَجِدُونَ وَلِيّٗا وَلَا نَصِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 65]
﴿خالدين فيها أبدا لا يجدون وليا ولا نصيرا﴾ [الأحزَاب: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Suna madawwama a cikinta har abada, ba su samun majiɓinci, kuma ba su samun mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna madawwama a cikinta har abada, ba su samun majiɓinci, kuma ba su samun mataimaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã madawwama a cikinta har abada, bã su sãmun majiɓinci, kuma bã su sãmun mataimaki |