Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 63 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يَسۡـَٔلُكَ ٱلنَّاسُ عَنِ ٱلسَّاعَةِۖ قُلۡ إِنَّمَا عِلۡمُهَا عِندَ ٱللَّهِۚ وَمَا يُدۡرِيكَ لَعَلَّ ٱلسَّاعَةَ تَكُونُ قَرِيبًا ﴾
[الأحزَاب: 63]
﴿يسألك الناس عن الساعة قل إنما علمها عند الله وما يدريك لعل﴾ [الأحزَاب: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tambayar ka* ga Sa'a. Ka ce: "Saninta yana wurin Allah kawai." Kuma me ya sanar da kai cewa ana tsammanin sa'a ta kasance kusa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka ga Sa'a. Ka ce: "Saninta yana wurin Allah kawai." Kuma me ya sanar da kai cewa ana tsammanin sa'a ta kasance kusa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã tambayar ka ga Sã'a. Ka ce: "Saninta yanã wurin Allah kawai." Kuma me yã sanar da kai cẽwa anã tsammãnin sa'a ta kasance kusa |