Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 64 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِنَّ ذَٰلِكَ لَحَقّٞ تَخَاصُمُ أَهۡلِ ٱلنَّارِ ﴾
[صٓ: 64]
﴿إن ذلك لحق تخاصم أهل النار﴾ [صٓ: 64]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle wannan, haƙiƙa, gaskiya ne, husumar mutanen wuta |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle wannan, haƙiƙa, gaskiya ne, husumar mutanen wuta |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle wannan, haƙĩƙa, gaskiya ne, husũmar mutãnen wutã |