Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 77 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالَ فَٱخۡرُجۡ مِنۡهَا فَإِنَّكَ رَجِيمٞ ﴾
[صٓ: 77]
﴿قال فاخرج منها فإنك رجيم﴾ [صٓ: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce, "To, ka fita daga gare ta, domin lalle kai la'ananne ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce, "To, ka fita daga gare ta, domin lalle kai la'ananne ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce, "To, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai la'ananne ne |