Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 76 - صٓ - Page - Juz 23
﴿قَالَ أَنَا۠ خَيۡرٞ مِّنۡهُ خَلَقۡتَنِي مِن نَّارٖ وَخَلَقۡتَهُۥ مِن طِينٖ ﴾
[صٓ: 76]
﴿قال أنا خير منه خلقتني من نار وخلقته من طين﴾ [صٓ: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce, "Ni, mafifici ne daga gare shi: Ka halitta ni daga wuta, kuma Ka halitta shi daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce, "Ni, mafifici ne daga gare shi: Ka halitta ni daga wuta, kuma Ka halitta shi daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce, "Nĩ, mafifici ne daga gare shi: Kã halitta ni daga wutã, kuma Kã halitta shi daga lãkã |