Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 62 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿ٱللَّهُ خَٰلِقُ كُلِّ شَيۡءٖۖ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ وَكِيلٞ ﴾ 
[الزُّمَر: 62]
﴿الله خالق كل شيء وهو على كل شيء وكيل﴾ [الزُّمَر: 62]
| Abubakar Mahmood Jummi Allah ne Mai halitta dukan kome, kuma Shi ne Wakili a kan kome  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Mai halitta dukan kome, kuma Shi ne Wakili a kan kome  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Mai halitta dukan kõme, kuma Shĩ ne Wakĩli a kan kõme  |