Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 63 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿لَّهُۥ مَقَالِيدُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۗ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[الزُّمَر: 63]
﴿له مقاليد السموات والأرض والذين كفروا بآيات الله أولئك هم الخاسرون﴾ [الزُّمَر: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ke da mabuɗan sammai da ƙasa. Kuma waɗanda suka kafirta da ayoyin Allah, waɗannan su nemasu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ke da mabuɗan sammai da ƙasa. Kuma waɗanda suka kafirta da ayoyin Allah, waɗannan su nemasu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ke da mabũɗan sammai da ƙasã. Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah, waɗannan sũ nemãsu hasãra |