Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 73 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿لَكُمۡ فِيهَا فَٰكِهَةٞ كَثِيرَةٞ مِّنۡهَا تَأۡكُلُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 73]
﴿لكم فيها فاكهة كثيرة منها تأكلون﴾ [الزُّخرُف: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuna samu, a cikinta, 'ya'yan itacen marmari masu yawa, daga cikinsu kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuna samu, a cikinta, 'ya'yan itacen marmari masu yawa, daga cikinsu kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kunã sãmu, a cikinta, 'yã'yan itãcen marmari mãsu yawa, daga cikinsu kuke ci |