Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 74 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿إِنَّ ٱلۡمُجۡرِمِينَ فِي عَذَابِ جَهَنَّمَ خَٰلِدُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 74]
﴿إن المجرمين في عذاب جهنم خالدون﴾ [الزُّخرُف: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle masu laifi madawwama ne a cikin azabar Jahannama |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle masu laifi madawwama ne a cikin azabar Jahannama |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mãsu laifi madawwama ne a cikin azãbar Jahannama |