Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 24 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿هَلۡ أَتَىٰكَ حَدِيثُ ضَيۡفِ إِبۡرَٰهِيمَ ٱلۡمُكۡرَمِينَ ﴾ 
[الذَّاريَات: 24]
﴿هل أتاك حديث ضيف إبراهيم المكرمين﴾ [الذَّاريَات: 24]
| Abubakar Mahmood Jummi Shin, labarin Baƙin Ibrahim, waɗanda aka girmama, ya zo maka  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shin, labarin Baƙin Ibrahim, waɗanda aka girmama, ya zo maka  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Shin, lãbãrin Bãƙin Ibrãhĩm, waɗanda aka girmama, ya zo maka  |