Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 23 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿فَوَرَبِّ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِ إِنَّهُۥ لَحَقّٞ مِّثۡلَ مَآ أَنَّكُمۡ تَنطِقُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 23]
﴿فورب السماء والأرض إنه لحق مثل ما أنكم تنطقون﴾ [الذَّاريَات: 23]
Abubakar Mahmood Jummi To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da ƙasa, lalle shi (abin da ake yi muku alkawari), haƙiƙa gaskiya ne, kamar abin da kuka zamo kuna karantawa na magana |
Abubakar Mahmoud Gumi To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da ƙasa, lalle shi (abin da ake yi muku alkawari), haƙiƙa gaskiya ne, kamar abin da kuka zamo kuna karantawa na magana |
Abubakar Mahmoud Gumi To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da ƙasã, lalle shĩ (abin da ake yi muku alkawari), haƙĩƙa gaskiya ne, kamar abin da kuka zamo kunã karantãwa na magana |