Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 25 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿إِذۡ دَخَلُواْ عَلَيۡهِ فَقَالُواْ سَلَٰمٗاۖ قَالَ سَلَٰمٞ قَوۡمٞ مُّنكَرُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 25]
﴿إذ دخلوا عليه فقالوا سلاما قال سلام قوم منكرون﴾ [الذَّاريَات: 25]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutane baƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutane baƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi |