Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 9 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿يَوۡمَ تَمُورُ ٱلسَّمَآءُ مَوۡرٗا ﴾
[الطُّور: 9]
﴿يوم تمور السماء مورا﴾ [الطُّور: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da sama ke yin motsi tana kai kawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da sama ke yin motsi tana kai kawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da samã ke yin mõtsi tanã kai kãwo |