Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 34 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿إِنَّآ أَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ حَاصِبًا إِلَّآ ءَالَ لُوطٖۖ نَّجَّيۡنَٰهُم بِسَحَرٖ ﴾ 
[القَمَر: 34]
﴿إنا أرسلنا عليهم حاصبا إلا آل لوط نجيناهم بسحر﴾ [القَمَر: 34]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mun aika iskar tsakuwa a kansu, face mabiyan Luɗu, Mun tsirar da su a lokacin asuba  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mun aika iskar tsakuwa a kansu, face mabiyan Luɗu, Mun tsirar da su a lokacin asuba  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mun aika iskar tsakuwa a kansu, fãce mabiyan Lũɗu, Mun tsirar da su a lõkacin asuba  |