Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 70 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿فِيهِنَّ خَيۡرَٰتٌ حِسَانٞ ﴾
[الرَّحمٰن: 70]
﴿فيهن خيرات حسان﴾ [الرَّحمٰن: 70]
Abubakar Mahmood Jummi A cikinsu, akwai wasu mata masu kyawun halaye, masu kyaun halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikinsu, akwai wasu mata masu kyaun halaye, masu kyaun halitta |
Abubakar Mahmoud Gumi A cikinsu, akwai wasu mãtã mãsu kyaun hãlãye, mãsu kyaun halitta |