Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 104 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَقَالَ مُوسَىٰ يَٰفِرۡعَوۡنُ إِنِّي رَسُولٞ مِّن رَّبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 104]
﴿وقال موسى يافرعون إني رسول من رب العالمين﴾ [الأعرَاف: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Musa ya ce: "Ya Fir'auna! Lalle ne ni, manzo ne daga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Musa ya ce: "Ya Fir'auna! Lalle ne ni, manzo ne daga Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Musa ya ce: "Ya Fir'auna! Lalle ne nĩ, manzo ne daga Ubangijin halittu |