Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 91 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿فَأَخَذَتۡهُمُ ٱلرَّجۡفَةُ فَأَصۡبَحُواْ فِي دَارِهِمۡ جَٰثِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 91]
﴿فأخذتهم الرجفة فأصبحوا في دارهم جاثمين﴾ [الأعرَاف: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Sai tsawa ta kama su, saboda haka suka wayi gari, a cikin gidan su, suna guggurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai tsawa ta kama su, saboda haka suka wayi gari, a cikin gidansu, suna guggurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai tsãwa ta kãma su, sabõda haka suka wãyi gari, a cikin gidansu, sunã guggurfãne |