Quran with Hausa translation - Surah Al-Muddaththir ayat 18 - المُدثر - Page - Juz 29
﴿إِنَّهُۥ فَكَّرَ وَقَدَّرَ ﴾
[المُدثر: 18]
﴿إنه فكر وقدر﴾ [المُدثر: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Shi, ya yi tunani, kuma ya ƙaddara (abin da zai faɗa game da Alƙur'ani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Shi, ya yi tunani, kuma ya ƙaddara (abin da zai faɗa game da Alƙur'ani) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Shi, yã yi tunãni, kuma yã ƙaddara (abin da zai faɗã game da Alƙur'ãni) |