Quran with Hausa translation - Surah An-Nazi‘at ayat 26 - النَّازعَات - Page - Juz 30
﴿إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَعِبۡرَةٗ لِّمَن يَخۡشَىٰٓ ﴾
[النَّازعَات: 26]
﴿إن في ذلك لعبرة لمن يخشى﴾ [النَّازعَات: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, a cikin wannan haƙiƙa akwai abin kula ga wanda yake tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin wannan haƙiƙa akwai abin kula ga wanda yake tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin wannan haƙiƙa akwai abin kula ga wanda yake tsõron Allah |