Quran with Hausa translation - Surah An-Nazi‘at ayat 4 - النَّازعَات - Page - Juz 30
﴿فَٱلسَّٰبِقَٰتِ سَبۡقٗا ﴾
[النَّازعَات: 4]
﴿فالسابقات سبقا﴾ [النَّازعَات: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan, su zama masu gaugawa (da umarnin Allah) kamar suna tsere |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan, su zama masu gaugawa (da umurnin Allah) kamar suna tsere |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan, su zama mãsu gaugãwa (da umurnin Allah) kamar suna tsẽre |