Quran with Hausa translation - Surah Al-InfiTar ayat 13 - الانفِطَار - Page - Juz 30
﴿إِنَّ ٱلۡأَبۡرَارَ لَفِي نَعِيمٖ ﴾
[الانفِطَار: 13]
﴿إن الأبرار لفي نعيم﴾ [الانفِطَار: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, masu ɗa'a ga Allah, dahir, suna cikin ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, masu ɗa'a ga Allah, dahir, suna cikin ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima |