Quran with Hausa translation - Surah Al-Ghashiyah ayat 17 - الغَاشِية - Page - Juz 30
﴿أَفَلَا يَنظُرُونَ إِلَى ٱلۡإِبِلِ كَيۡفَ خُلِقَتۡ ﴾
[الغَاشِية: 17]
﴿أفلا ينظرون إلى الإبل كيف خلقت﴾ [الغَاشِية: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe to ba za su dubawa ba ga raƙuma yadda aka halitta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe to ba za su dubawa ba ga raƙuma yadda aka halitta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su |