×

Sa'an nan kuma Munã kuɓutar da manzanninMu da waɗanda suka yi ĩmãni, 10:103 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:103) ayat 103 in Hausa

10:103 Surah Yunus ayat 103 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 103 - يُونس - Page - Juz 11

﴿ثُمَّ نُنَجِّي رُسُلَنَا وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْۚ كَذَٰلِكَ حَقًّا عَلَيۡنَا نُنجِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[يُونس: 103]

Sa'an nan kuma Munã kuɓutar da manzanninMu da waɗanda suka yi ĩmãni, kamar wannan ne, tabbatacce ne a gare Mu, Mu kuɓutar da mãsu ĩmãni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ثم ننجي رسلنا والذين آمنوا كذلك حقا علينا ننج المؤمنين, باللغة الهوسا

﴿ثم ننجي رسلنا والذين آمنوا كذلك حقا علينا ننج المؤمنين﴾ [يُونس: 103]

Abubakar Mahmood Jummi
Sa'an nan kuma Muna kuɓutar da manzanninMu da waɗanda suka yi imani, kamar wannan ne, tabbatacce ne a gare Mu, Mu kuɓutar da masu imani
Abubakar Mahmoud Gumi
Sa'an nan kuma Muna kuɓutar da manzanninMu da waɗanda suka yi imani, kamar wannan ne, tabbatacce ne a gare Mu, Mu kuɓutar da masu imani
Abubakar Mahmoud Gumi
Sa'an nan kuma Munã kuɓutar da manzanninMu da waɗanda suka yi ĩmãni, kamar wannan ne, tabbatacce ne a gare Mu, Mu kuɓutar da mãsu ĩmãni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek