Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 102 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَهَلۡ يَنتَظِرُونَ إِلَّا مِثۡلَ أَيَّامِ ٱلَّذِينَ خَلَوۡاْ مِن قَبۡلِهِمۡۚ قُلۡ فَٱنتَظِرُوٓاْ إِنِّي مَعَكُم مِّنَ ٱلۡمُنتَظِرِينَ ﴾
[يُونس: 102]
﴿فهل ينتظرون إلا مثل أيام الذين خلوا من قبلهم قل فانتظروا إني﴾ [يُونس: 102]
Abubakar Mahmood Jummi To, Shin suna jiran wani abu face kamar misalin kwanukan waɗanda suka shuɗe daga gabanin su? Ka ce: "Ku yi jira! Lalle ni tare da ku, ina daga masu jira |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Shin suna jiran wani abu face kamar misalin kwanukan waɗanda suka shuɗe daga gabaninsu? Ka ce: "Ku yi jira! Lalle ni tare da ku, ina daga masu jira |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Shin sunã jiran wani abu fãce kamar misãlin kwãnukan waɗanda suka shũɗe daga gabãninsu? Ka ce: "Ku yi jira! Lalle nĩ tãre da ku, inã daga mãsu jira |