×

Kuma daga cikin su akwai wanda yake yin ĩmãni da Shi, kuma 10:40 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:40) ayat 40 in Hausa

10:40 Surah Yunus ayat 40 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 40 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَمِنۡهُم مَّن يُؤۡمِنُ بِهِۦ وَمِنۡهُم مَّن لَّا يُؤۡمِنُ بِهِۦۚ وَرَبُّكَ أَعۡلَمُ بِٱلۡمُفۡسِدِينَ ﴾
[يُونس: 40]

Kuma daga cikin su akwai wanda yake yin ĩmãni da Shi, kuma daga cikinsu akwai wanda bã ya yin ĩmãni da Shi. Kuma Ubangijinka ne Mafi sani ga maɓarnata

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومنهم من يؤمن به ومنهم من لا يؤمن به وربك أعلم بالمفسدين, باللغة الهوسا

﴿ومنهم من يؤمن به ومنهم من لا يؤمن به وربك أعلم بالمفسدين﴾ [يُونس: 40]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma daga cikin su akwai wanda yake yin imani da Shi, kuma daga cikinsu akwai wanda ba ya yin imani da Shi. Kuma Ubangijinka ne Mafi sani ga maɓarnata
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai wanda yake yin imani da Shi, kuma daga cikinsu akwai wanda ba ya yin imani da Shi. Kuma Ubangijinka ne Mafi sani ga maɓarnata
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai wanda yake yin ĩmãni da Shi, kuma daga cikinsu akwai wanda bã ya yin ĩmãni da Shi. Kuma Ubangijinka ne Mafi sani ga maɓarnata
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek