×

Kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "Inã da aikĩna kuma 10:41 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:41) ayat 41 in Hausa

10:41 Surah Yunus ayat 41 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 41 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَإِن كَذَّبُوكَ فَقُل لِّي عَمَلِي وَلَكُمۡ عَمَلُكُمۡۖ أَنتُم بَرِيٓـُٔونَ مِمَّآ أَعۡمَلُ وَأَنَا۠ بَرِيٓءٞ مِّمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾
[يُونس: 41]

Kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "Inã da aikĩna kuma kunã da aikinku, kũ kuɓutattu ne daga abin da nake aikatãwa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإن كذبوك فقل لي عملي ولكم عملكم أنتم بريئون مما أعمل وأنا, باللغة الهوسا

﴿وإن كذبوك فقل لي عملي ولكم عملكم أنتم بريئون مما أعمل وأنا﴾ [يُونس: 41]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "Ina da aikina kuma kuna da aikinku, ku kuɓutattu ne daga abin da nake aikatawa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "Ina da aikina kuma kuna da aikinku, ku kuɓutattu ne daga abin da nake aikatawa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan sun ƙaryata ka, to, ka ce: "Inã da aikĩna kuma kunã da aikinku, kũ kuɓutattu ne daga abin da nake aikatãwa kuma ni kuɓutacce ne daga abin da kuke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek