Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 96 - يُونس - Page - Juz 11
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ حَقَّتۡ عَلَيۡهِمۡ كَلِمَتُ رَبِّكَ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[يُونس: 96]
﴿إن الذين حقت عليهم كلمت ربك لا يؤمنون﴾ [يُونس: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗan da kalmar Ubangijinka ta wajaba a kansu, ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda kalmar Ubangijinka ta wajaba a kansu, ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda kalmar Ubangijinka ta wajaba a kansu, bã zã su yi ĩmãni ba |