Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 97 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلَوۡ جَآءَتۡهُمۡ كُلُّ ءَايَةٍ حَتَّىٰ يَرَوُاْ ٱلۡعَذَابَ ٱلۡأَلِيمَ ﴾
[يُونس: 97]
﴿ولو جاءتهم كل آية حتى يروا العذاب الأليم﴾ [يُونس: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ko da kowace aya ta je musu, sai sun ga Azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ko da kowace aya ta je musu, sai sun ga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kõ dã kõwace ãyã ta jẽ musu, sai sun ga azãba mai raɗaɗi |