Quran with Hausa translation - Surah Al-Kafirun ayat 4 - الكافِرون - Page - Juz 30
﴿وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٞ مَّا عَبَدتُّمۡ ﴾
[الكافِرون: 4]
﴿ولا أنا عابد ما عبدتم﴾ [الكافِرون: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ni ban zama mai bauta wa abin da kuka bauta wa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ni ban zama mai bauta wa abin da kuka bauta wa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba |