القرآن باللغة الهوسا - سورة الكافرون مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Kafirun in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة الكافرون باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 6 - رقم السورة 109 - الصفحة 603.

| قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَ (1) Ka ce: "Ya kũ kãfirai |
| لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ (2) Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba |
| وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ (3) Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba |
| وَلَا أَنَا عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ (4) Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba |
| وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ (5) Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake* bautã wa ba |
| لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِيَ دِينِ (6) Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni |