Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 59 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿إِلَّآ ءَالَ لُوطٍ إِنَّا لَمُنَجُّوهُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الحِجر: 59]
﴿إلا آل لوط إنا لمنجوهم أجمعين﴾ [الحِجر: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Face mutanen Luɗu, lalle ne mu, haƙiƙa, masu tsirar dasu ne gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Face mutanen Luɗu, lalle ne mu, haƙiƙa, masu tsirar dasu ne gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce mutãnen Lũɗu, lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu tsĩrar dasu ne gabã ɗaya |