Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 60 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿إِلَّا ٱمۡرَأَتَهُۥ قَدَّرۡنَآ إِنَّهَا لَمِنَ ٱلۡغَٰبِرِينَ ﴾
[الحِجر: 60]
﴿إلا امرأته قدرنا إنها لمن الغابرين﴾ [الحِجر: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Face matarsa mun ƙaddara cewa lalle ne ita, haƙiƙa, tana daga masu halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Face matarsa mun ƙaddara cewa lalle ne ita, haƙiƙa, tana daga masu halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce mãtarsa mun ƙaddara cẽwa lalle ne ita, haƙĩƙa, tanã daga mãsu halaka |