Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 58 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالُوٓاْ إِنَّآ أُرۡسِلۡنَآ إِلَىٰ قَوۡمٖ مُّجۡرِمِينَ ﴾
[الحِجر: 58]
﴿قالوا إنا أرسلنا إلى قوم مجرمين﴾ [الحِجر: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Lalle ne mu, an aika mu zuwa ga wasu mutane masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Lalle ne mu, an aika mu zuwa ga wasu mutane masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Lalle ne mũ, an aika mu zuwa ga wasu mutãne mãsu laifi |