Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 4 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَيُنذِرَ ٱلَّذِينَ قَالُواْ ٱتَّخَذَ ٱللَّهُ وَلَدٗا ﴾
[الكَهف: 4]
﴿وينذر الذين قالوا اتخذ الله ولدا﴾ [الكَهف: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda* suka ce: "Allah yana da ɗa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda suka ce: "Allah yana da ɗa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda suka ce: "Allah yanã da ɗa |