Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 5 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿مَّا لَهُم بِهِۦ مِنۡ عِلۡمٖ وَلَا لِأٓبَآئِهِمۡۚ كَبُرَتۡ كَلِمَةٗ تَخۡرُجُ مِنۡ أَفۡوَٰهِهِمۡۚ إِن يَقُولُونَ إِلَّا كَذِبٗا ﴾
[الكَهف: 5]
﴿ما لهم به من علم ولا لآبائهم كبرت كلمة تخرج من أفواههم﴾ [الكَهف: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su da wani ilmi game da wannan magana, kuma iyayensu ba su da shi, abin da ke fita daga bakunansu ya girma ga ya zama kalmar faɗa! Ba su faɗan kome face ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su da wani ilmi game da wannan magana, kuma iyayensu ba su da shi, abin da ke fita daga bakunansu ya girma ga ya zama kalmar faɗa! Ba su faɗan kome face ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su da wani ilmi game da wannan magana, kuma iyãyensu bã su da shi, abin da ke fita daga bãkunansu ya girma ga ya zama kalmar faɗa! Ba su faɗan kõme fãce ƙarya |