Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 51 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ مُوسَىٰٓۚ إِنَّهُۥ كَانَ مُخۡلَصٗا وَكَانَ رَسُولٗا نَّبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 51]
﴿واذكر في الكتاب موسى إنه كان مخلصا وكان رسولا نبيا﴾ [مَريَم: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci Musa a cikin Littafi. Lalle ne shi, ya kasance zaɓaɓɓe, kuma ya kasance Manzo, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Musa a cikin Littafi. Lalle ne shi, ya kasance zaɓaɓɓe, kuma ya kasance Manzo, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci Mũsã a cikin Littãfi. Lalle ne shi, yã kasance zãɓaɓɓe, kuma yã kasance Manzo, Annabi |