Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 50 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَوَهَبۡنَا لَهُم مِّن رَّحۡمَتِنَا وَجَعَلۡنَا لَهُمۡ لِسَانَ صِدۡقٍ عَلِيّٗا ﴾
[مَريَم: 50]
﴿ووهبنا لهم من رحمتنا وجعلنا لهم لسان صدق عليا﴾ [مَريَم: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka yi musu kyauta daga Rahamar Mu, kuma Muka sanya musu harshen gaskiya* maɗaukaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi musu kyauta daga RahamarMu, kuma Muka sanya musu harshen gaskiya maɗaukaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi musu kyauta daga RahamarMu, kuma Muka sanya musu harshen gaskiya maɗaukaki |