×

Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo* daga gare su, yana 2:129 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:129) ayat 129 in Hausa

2:129 Surah Al-Baqarah ayat 129 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 129 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿رَبَّنَا وَٱبۡعَثۡ فِيهِمۡ رَسُولٗا مِّنۡهُمۡ يَتۡلُواْ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِكَ وَيُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَيُزَكِّيهِمۡۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[البَقَرَة: 129]

Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo* daga gare su, yana karanta musu ãyõyinKa, kuma yana karantar da su Littãfin** da hikimar, kuma yana tsarkake su. Lalle ne Kai, Kai ne Mabuwãyi Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ربنا وابعث فيهم رسولا منهم يتلو عليهم آياتك ويعلمهم الكتاب والحكمة ويزكيهم, باللغة الهوسا

﴿ربنا وابعث فيهم رسولا منهم يتلو عليهم آياتك ويعلمهم الكتاب والحكمة ويزكيهم﴾ [البَقَرَة: 129]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo* daga gare su, yana karanta musu ayoyinKa, kuma yana karantar da su Littafin** da hikimar, kuma yana tsarkake su. Lalle ne Kai, Kai ne Mabuwayi Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo daga gare su, yana karanta musu ayoyinKa, kuma yana karantar da su Littafin da hikimar, kuma yana tsarkake su. Lalle ne Kai, Kai ne Mabuwayi Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo daga gare su, yana karanta musu ãyõyinKa, kuma yana karantar da su Littãfin da hikimar, kuma yana tsarkake su. Lalle ne Kai, Kai ne Mabuwãyi Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek